[ { "title": "So", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "shekara da shekara", "body": "\"kowace shekara\"" }, { "title": "ya kulle shi ya ɗaure shi a kurkuku", "body": "\"saka Hosheya a kurkuku\"" }, { "title": "hari ya mamaye ta shekara uku", "body": "sanya sojoji a kusa da garin don tilasta shi ya mika wuya" }, { "title": "ɗauki Isra'ila zuwa Asiriya", "body": "Sunan \"Isra'ila\" magana na nufin mutanen da suke zama a wurin. AT: \"ya ɗauki mutanen Isra'ila zuwa Asiriya\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Halah ... Gokin Habor ... Gozan", "body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Medeyawa", "body": "Wannan shi ne sunan mai mutane kungiyar ne. (Duba: translate_names)" } ]