[ { "title": "babban bagaden", "body": "Wannan yana nufin sabon bagaden da Ahaz ya ce Uriya ya gina." }, { "title": "kuma baikon na ƙonawa na sarki da baikon hatsinsa", "body": "Sa’ad da Ahaz ya ce “sarki” da “nasa,” yana nufin kansa ne. Sarki ya ba da hadayunsa na\nmusamman. AT: \"hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari\" ko \"hadaya ta ƙonawa ta sarki da hadaya ta gari\" (Duba: figs_123person)" } ]