[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan shi ne abin da Sarki Ahaz ya yi bayan ya dawo daga Damaskus don ya ziyarci sabon bagaden da Uriya firist ya gina masa." }, { "title": "Ya yi hadayarsa ta ƙonawar", "body": "\"Sarki Ahaz ya miƙa hadayar ƙonawarsa\"" }, { "title": "a bagaden", "body": "Wannan yana nufin bagaden da Sarki Ahaz ya ce Uriya ya gina." }, { "title": "daga gaban haikalin, daga tsakanin bagaden da haikalin Yahweh ya sa shi a gefen arewacin bagadensa", "body": "Duk waɗannan maganganun suna faɗi inda bagadin tagulla yake. Suna nufin wuri guda\nne." } ]