[ { "title": "A shekara ta goma sha bakwai ta Feka ɗan Remaliya", "body": "Zai iya bayyana a fili cewa wannan shekara ta goma sha bakwai ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 17 ta mulkin Feka ɗan Remaliya\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": "Feka ... Remaliya", "body": "Waɗannan sunayen mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Bai yi abin da ke dai-dai a fuskar Yahweh Allahnsa ba", "body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da ke daidai cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh Allahnsa ya ga ya yi dai-dai\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "yadda Dauda kakansa ya yi ba", "body": "Dauda ya yi abin da ya dace." } ]