[ { "title": "Rezin", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yotam ya kwanta da kakaninsa", "body": "Barci yana wakiltar mutuwa. AT: \"Yotam ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"Kamar kakanninsa, Yotam ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "Ahaz ‌ɗansa ya zama sarki a ma‌da‌dinsa", "body": "Kalmomin \"a madadinsa\" na nufin \"a maimakon sa.\" AT: \"ya zama sarki maimakon Yotam\" (Duba: figs_metaphor)" } ]