[ { "title": "A kwanakin Feka sarkin Isra'ila", "body": "Ana iya bayyana hakan a sarari da cewa ana nufin kwanakin mulkin Feka. AT: \" A kwanakin mulkin Feka sarkin Isra'ila\" ko \"A wancan lokacinda Feka ya zama sarki a Isra'ila. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Tiglat Filesa ", "body": "A cikin 2 Sarakuna 15:19 an kira wannan mutumin \"Ful.\" (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ijon ... Abel Bet Ma'aka ... Janoya ... Kedesh ... Hazor ... Giliyad ... Galili ... Naftali", "body": "Waɗannan su ne sunayen biranen ko yankuna. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya ɗauki mutanen zuwa Asiriya", "body": "Anan \"ya\" yana nufin Tiglat Filesa kuma yana wakilta shi da rundunarsa. Caraukar mutane zuwa Asiriya alama ce ta tilasta musu su tafi Asiriya. AT: \"Shi da rundunarsa sun tilasta mutane su tafi Asiriya (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)" }, { "title": "mutanen", "body": "Ana iya bayyanawa a fili waɗanne irin mutane ne waɗannan. Watau fassarar: \"mutanen waɗancan wuraren\" ko \"jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Hosheya ... Elah", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya kai masa hari ya kuma kashe shi", "body": "\"Hosheya kuwa ya kai wa Feka hari, ya kashe shi\"" }, { "title": "a shekara ta ashirn ta Yotam ɗan Uziya", "body": "Ana iya bayyanawa sarai cewa wannan shekara ce ta ashirin ta sarautarsa. AT: \"A shekara ta 20 ta mulkin Yotam ɗan Uziya\" (Duba: figs_explict da figs_numbers)" }, { "title": "a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan\nIsra'ila.", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)" } ]