[ { "title": "A shekara ta hamsin da biyu na Azariya sarkin Yahuda", "body": "Ana iya bayyanawa sarai cewa wannan shekara ce ta hamsin da biyu ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 52 ta sarautar Azariya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh", "body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh Duba yadda kuka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Bai kauce daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba", "body": "Komawa daga zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: \"Feka bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba\" ko kuma \"Ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi\" (Duba: figs_metaphor)" } ]