[ { "title": "Sa'an nan Ful sarkin Asiriya ya zo gãba da ƙasar", "body": "Kalmomin \"Ful sarkin Asiriya\" yana wakiltar Ful da rundunarsa. AT: \"Ful sarkin Asiriya ya zo tare da rundunarsa zuwa ƙasa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ful sarkin Asiriya", "body": "Ful sunan wani mutum wanda ya kasance sarkin Asiriya. Shi kuma sunan Tiglat-Fileser. (Duba: translate_names)" }, { "title": "gãba da ƙasar", "body": "Kalmomin \"gãba da\" karin magana ne ma'anar kai hari ne. “ƙasar” tana nufin ƙasar\nIsra’ila kuma tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: \"ya zo da rundunarsa don su yi yaƙi da Isra'ila\" (Duba: figs_idiom da figs_metonymy)" }, { "title": "talanti dubu na azurfa", "body": "\"Talanti 1000 na azurfa.\" Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: \"kilo talatin da dubu uku na azurfa\" ko \"ton dubu talatin da uku na azurfa\" (Duba: translate_numbers da translate_bmoney)" }, { "title": "saboda Ful ya taimaka", "body": "AT: \"domin Ful ya goyi bayan shi\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "gudumawa domin masarautar Isra'ila ta ƙarfafa a hannunsa", "body": "Samun mulkin a hannunsa yana wakiltar mulkin. AT: \"don ƙarfafa mulkinsa a kan masarautar Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "a ƙarbi wannan kuɗin daga Isra'ila", "body": "\"Ya karɓi wannan kuɗin daga Isra'ila\"" }, { "title": "awo hamsin na azurfa", "body": "Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: \"giram ɗari shida na azurfa\" ko \"kashi uku bisa ɗari na kilo na azurfa\" (Duba: translate_bmoney)" } ]