[ { "title": "Shallum ... Yabesh", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ƙulla wa Zekariya ", "body": "\"a kan Sarki Zekariya\"" }, { "title": "Ibliyam", "body": "Wannan shi ne sunan gari ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Sai ya zama sarki a madadinsa", "body": "\"Sai Shallum ya ci sarautar a maimakon Zekariya\"" }, { "title": "An rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Wannan shi ne maganar Yahweh ", "body": "Za a iya fayyace sarai cewa abubuwan da suka faru a cikin aya ta 10 sun cika kalmar\nYahweh. AT: \"Abin da ya faru da Zekariya bisa ga maganar Yahweh ne\" ko \"Abin da ya faru da Zekariya ya cika kalmar Yahweh\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Zuriyarka za su zauna a gadon sarautar Isra'ila har zuwa tsara ta huɗu", "body": "Zama a kan kursiyin yana wakiltar kasancewa sarki. AT: \"Zuriyar ku za su zama sarakunan Isra'ila har tsara ta huɗu\" (Duba: figs_metonymy)" } ]