[ { "title": "Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yerobowam ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,", "body": "Wannan ita ce hanya mai ladabi da za a ce ya mutu, aka binne shi. AT: \"Yerobowam ya mutu, aka binne shi a inda aka binne sauran sarakunan\nIsra'ila\" (Duba: figs_euphemism)" } ]