[ { "title": "ba an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yehoahaz ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Sa'an nan Yehoash ya yi barci tare da kakaninsa ", "body": "Wannan ita ce hanya mai ladabi da za a ce ya mutu. AT: \"Yehowash ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "ya zama sarki a madadin sa.", "body": "\"ya zama sarki a bayansa\"" } ]