[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "An ci gaba da labarin yadda Amaziya ya yi a matsayin sarkin Yahuda." }, { "title": "Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Amma\nbai kawar da masujadai ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "miƙa hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi", "body": "An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"an miƙa hadaya da ƙona turare ga gumakan arna a\nwuraren tsafin tuddai\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sa'ad da mulkinsa ya kafu sosai", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"da zarar Amaziya ya tabbatad da mulkin sarautarsa da ikon sarauta\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "ya kashe barorin", "body": "Wataƙila Amaziya ya umarci wasu mutane su kashe jami'ai. AT: \"ya sanya bayinsa su kashe ma'aikanta\" (Duba: figs_explicit)" } ]