[ { "title": "kuka a kansa", "body": "\"yi kuka domin Elisha ba shi da lafiya\"" }, { "title": "Babana, babana", "body": "Elisha ba mahaifin sarki na zahiri bane. Sarki Yowash ya yi amfani da wannan kalmar a matsayin alamar girmamawa." }, { "title": "karusan Isra'ila da mahayan dawakanta suna ɗaukan ka!", "body": "Wannan ishara ne game da Iliya zai tafi sama cikin 2 Sarakuna 2:11-12. Yowash yayi amfani da\nwannan kalmar wajen cewa Elisha zai mutu. AT: \"Karusan Isra'ila da mahayan dawakai sun ɗauke ka zuwa sama\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "mahayan dawakanta ", "body": "Wannan yana nufin mutanen da suka kori karusai. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: “mahayan karusai” (Duba: figs_explicit)" } ]