[ { "title": "Hazayel sarkin Aram ya kai hari ... Hazayel ya juyo domin ya kawo hari ", "body": "Wannan yana nufin sojojin Hazayel da kuma Hazayel. AT: \"Hazayel, sarkin Aram tare da rundunarsa sun kai hari ... Daga nan sai suka juya zuwa wurin yaƙi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "kame ta", "body": "\"sha kashi kuma ya yi iko da shi\"" }, { "title": "Yehoshafat da Yehoram da Ahaziya, mahaifinsa", "body": "Waɗannan sarakunan Yahuda ne da suka gabata. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suka keɓe", "body": "\"sadaukar\"" }, { "title": "zinariya da aka samu a ɗakin ajiya na gidajen ", "body": "\"zinariya da aka adana a ɗakin ajiya na gidajen\" " }, { "title": "Sai Hazayel ya fita daga Yerusalem", "body": "Kyaututtukan da Yowash ya ba Hazayel sun shawo kansa kada ya kai wa Yerusalem hari. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Don\nhaka Hazayel ya daina kai wa Yerusalem hari kuma ya tafi\"" } ]