[ { "title": "da aka tattaro", "body": "\"kirga\"" }, { "title": "daga hannun mutane", "body": "Anan \"hannaye\" suna nufin mazan. AT: \"ga maza\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "masu kula da haikali", "body": "\"wanda ya gyara haikalin\"" }, { "title": "masu aikin katako ", "body": "mutanen da suke yin kuma gyara abubuwan da aka yi da itace" }, { "title": "haka kuma masu sayo katakai da yankawa", "body": "mutanen da suka gina tare da dutse" }, { "title": "da masu sassaƙa duwatsu", "body": "mutanen da suka sare dutse cikin dai-dai gimra da sifa" }, { "title": "da kuma duk abin da ake bukatar a biya shi domin gyare gyare .", "body": "\"biya duk gyaran da ake buƙata\"" } ]