[ { "title": "A shekara ta bakwai ta Yehu", "body": "\"A shekara ta 7 ta mulkin Yehu bisa Isra'ila\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "sarautar Yo'ash ta fara.", "body": "\"Yowash ya fara sarautar a Yahuda\"" }, { "title": "Zibiya", "body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Zibiya ta Biyasheba.", "body": "\"Zibiya, daga birnin Biyasheba\"" }, { "title": "abin da ke nagari a gaban Yahweh", "body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da Yahweh yake hukunci dai-dai ne\" ko \"abin da Yahweh yake\nɗauka dai-dai ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "yana yi masa gargaɗi", "body": "\"koyar da shi\"" }, { "title": "Amma ba a kawar da manya manya wurare ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Amma mutanen ba su hallakar da wuraren tsafin na tuddai ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Har yanzu mutane na yin hadaya da ƙona turare a manyan wurare", "body": "Yawheh ya hana mutane yin bauta a wannan wuraren. Ana iya bayyana wannan a\nbayyane. AT: \"Mutane sun ci gaba da zuwa wuraren da ba su yarda da Yahweh, don yin hadayu da ƙona turare\" (Duba: figs_explicit)" } ]