[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Suna ɗauke da sabon sarki, Yowash, daga haikali zuwa fāda. " }, { "title": "suka ka kawo sarki daga gidan Yahweh suka tafi gidan sarki ", "body": "suka ka kawo sarki daga haikali zuwa gidansa " }, { "title": "sai birnin ya sami kwanciyar hankali ", "body": "\"birnin yana cikin nutsuwa\" ko \"birnin yana cikin kwanciyar hankali\"" } ]