[ { "title": "tsakanin Yahweh da sarki da kuma mutane", "body": "\"ya kuma yi alkawari tsakanin sarki da jama'a\"" }, { "title": "dukkan mutanen ƙasar", "body": "Wannan jeri ne na nuna cewa gungun mutane sun rushe haikalin Ba'al. AT: \"adadi mai yawa na mutanen ƙasar\" (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "gidan Ba'al ", "body": "\"haikalin Ba'al\"" }, { "title": "Mattan", "body": "Wannan sunan wani firist na miji ne. (Duba: translate_names)" } ]