[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Yeho'iada ya ci gaba da ba da umurni ga sojojin da za su kāre Sarki Yowash." }, { "title": "domin sarki", "body": "Dole ne su yi tsaro don manufar kare sarki daga cutarwa. AT: \"don kare sarki Yowash\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "duk wanda ya shigo wurinku", "body": "\"Duk wanda yayi ƙoƙari ya wuce ka yayin da kake kare Sarki Yowash.\" Matsayi yana nufin layin sojoji. " }, { "title": "sai ku kashe shi.", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"dole ne ku kashe shi\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Za ku kasance tare da sarki a lokacin da ya fita da lokacin da ya dawo ciki", "body": "Waɗannan abubuwa guda biyu nuni da duk abin da sarki yake yi. AT: \"Dole ne ku kasance kusa da\nsarki koyaushe\" (Duba: figs_merism)" } ]