[ { "title": "Mahadinn Zance:", "body": "An ci gaba da labarin abin da ya faru bayan an ɓoye Yowash ɗan sarki Ahaziya a cikin haikalin bayan an kashe sauran zuriyar Ahaziya." }, { "title": "A shekara ta bakwai", "body": "\"A shekara ta bakwai na mulkin Ataliya \" ko a shekara ta bakwai da Ataliya ke mulki\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Yeho'iada", "body": "babban firist (Duba: translate_names)" }, { "title": "kwamandojin na ɗari-ɗari ", "body": "Kalmomin \"kwamandojin na ɗari-ɗari \" wataƙila lakabi ne na babban jami'in sojan sama. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) kalmar \"ɗaruruwan\" tana wakiltar dai-dai adadin sojojin da kowane ɗaya daga cikin waɗannan shugabannin ya jagoranta.\nAT: \"kwamandojin sojoji 100\" ko 2) kalmar da aka fassara a matsayin \"ɗaruruwan\" ba wakiltar adadi dai-dai bane, amma sunan rukunin sojoji\nne. AT: \"kwamandojin rundunonin soja\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Karitawa", "body": "Wannan sunan wani rukunin masu tsaron sarki ne." }, { "title": "ya kawo su wurinsa,", "body": "Yeho'iada babban firist ya sa sojojinsa su zo wurin sa a haikali. AT: \"ya kawo su wurinsa cikin haikalin Yahweh\"" }, { "title": "Daga nan sai ya nuna musu ɗan sarki", "body": "Sai Yeho'iada ya faɗa musu ɗan Yowash ɗan sarki, yana da rai." } ]