[ { "title": "ashe ba a rubuta su a cikin ayyukan sarakunan Isra'ila ba?", "body": "Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin bayani. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Yehu ya yi barci tare da ubanninsa, suka kuma bizne shi a Samariya", "body": "Wannan yana nuna cewa Jehu ya mutu. Wannan yana magana akan binne shi inda aka binne kakanninsa kamar yana bacci tare da su. AT:\n\"Yehu ya mutu, suka binne shi a Samariya, inda suka binne kakanninsa\" wannan na nufin Yehu ya mutu. wannan na bayani ne da cewa an binne shi da kakaninsa. (Duba: figs_euphemism da figs_metaphor)" }, { "title": "Yehoahaz", "body": "wannan sunnan mutum ne (dub: translate_names)" }, { "title": "Tsawon lokacin da Yehu ya yi mulkin Isra'ila a Samariya shi ne shekaru ashirin da takwas.", "body": "\"Yehu ya yi sarautar Isra'ila a Samariya shekara ashirin da takwas\"" }, { "title": "shekaru ashirin da takwas.", "body": "\"shekaru 28\" (Duba: translate_numbers)" } ]