[ { "title": "ya fara yanke sassa daga Isra'ila", "body": "\"ya fara sa yankin da Isra’ila ke iko da shi ya zama ƙarami” " }, { "title": "iyakokin", "body": "\"sassa na kasa\"" }, { "title": "Hazayel ya ci", "body": "Anan \"Hazayel\" yana nufin kansa da sojojinsa. AT: \"Hazayel da sojojinsa\" ko \"Sarki Hazayel da sojojinsa na Aramiyawa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "daga gabashin Yodan", "body": "\"daga kasar da ke gabashin Yodan\"" }, { "title": "Arowa ... Bashan", "body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" } ]