[ { "title": "ya ce da 'yan tsaro da hafsoshi", "body": "Wataƙila kuna buƙatar bayyana cewa Yehu ya fito daga haikalin kafin ya yi magana da mai tsaron. AT: \"ya koma waje da haikalin Ba'al ya ce\nwa masu tsaro da hafsoshi\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "da kaifin takobi", "body": "Mutanen suka yi amfani da takobi don kashe masu bautar Ba'al. Wannan magana tana nufin takobinsu. AT: \"da takobinsu\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "suka jejjefar da su waje ", "body": "Wannan yana nufin jefa gawawwakin mutane daga haikalin. AT: \"sun jefar da gawawwakinsu daga haikalin\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "mayar da shi makewayi", "body": "\"sanya shi ɗakin bayan gida\". Wurin bayan gida shi ne gidan wanka, ko kuma wurin bayan gida, yawanci don zango ko gine-ginen da ake amfani da su don sojoji." } ]