[ { "title": "zuriya saba'in", "body": "''zuriya 70'' (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Yehu ya rubuta wasiƙu ya aika da su Samariya", "body": "Wannan yana nuna cewa Yehu ya aiki manzo don isar da haruffan. AT: \"Yehu ya rubuta wasiƙu ya aika da wani manzo don ya aika da su a\nSamariya\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "cewa, shugabanku ", "body": "wasiƙun ya cewa \"shugabanku \"" }, { "title": "ku ɗora shi akan gadon sarautar mahaifinsa", "body": "Anan, zama a kan kursiyin sarki yana nufin a nada shi sarki. AT: \"ku naɗa shi sarki a matsayin mahaifinsa\" (Duba : figs_metonymy)" } ]