[ { "title": "amma ba su tarar da komai nata ba sai", "body": "\"ba su sami gangar jikinta ba\" Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"duk abin da suka iske jikin ta sun kasance\"" }, { "title": "tafin hannuwanta", "body": "tafi hannun shine ɓangaren ciki na hannu." }, { "title": "Batishbe", "body": "Wannan na nufin wani daga garin Tishbe. (Duba: translate_names)" }, { "title": "angar jikin Yezebel kuma za ta zama kamar ɗan kututture a cikin filaye a ƙasar Yezereyel, domin kada wani ya iya cewa ", "body": "Wannan na maganar gudawar Yezebel ta watse cikin saura kamar suna digo ne a gona. Tunda sassan jikinta sunyi kankanta kuma suka shimfiɗa babu wani abu da za'a tattara kuma za'a binne shi. AT: \"jikin Yezebel za a gutsuttsura shi a zubar kamar kashi a saura, yadda ba wanda zai gane yace.\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "kashi", "body": "\"taki\" wannan na magana da kashi da ake amfani dashi a matsayin taki." }, { "title": "domin kada wani ya iya cewa ", "body": "\"domin babu wanda zai iya sanin jikinta.\" ko \"saboda haka ba wanda zai iya faɗi\nwannan Yezebel.\" " } ]