[ { "title": "A shekara ta sha ɗaya ne ta Yoram ɗan Ahab ", "body": "Wannan yana bayanin lokacin da Ahaziya ya fara sarauta ta wurin faɗi tsawon lokacin da sarkin Isra'ila na yanzu yake mulki. AT: \"A shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara goma sha ɗaya ", "body": "''shekara 11'' (Duba: translate_ordinal)" } ]