[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Ga abin da ya faru da Ahaziya, sarkin Yahuda, bayan Yehu ya kashe Yoram. " }, { "title": "duba wannan", "body": "\"duba abinda ya faru da Yoram\"" }, { "title": "Bet Haggan ... Gur ... Ibilyam ... Megiddo", "body": "Wannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "kusa da Gur", "body": "Kalmar \"kusa\" yana nufin cewa sun hau tudu yayin tafiya akan hanyar Gur. AT: \"akan hanyar zuwa Gur\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "mahaifinsa", "body": "\"kakaninsa\"" } ]