[ { "title": "Bidkar", "body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ciro shi ka jefar da shi", "body": "\"ciro gawarsa ya jefar\" ko \"ɗauki gawarsa ya jefar\" " }, { "title": "tuna da yadda", "body": "\"tunawa\"" }, { "title": "bi babansa Ahab", "body": "Wannan yana nuna cewa sun hau cikin karusar a bayan karusar Ahab. AT: \"a bayan karusar mahaifinsa Ahab\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Yahweh ya ajeye hukuncinsa a kansa", "body": "\"Yahweh ya faɗi wannan annabcin a kan Ahab\" " }, { "title": "jinin Nabot da kuma jinin 'ya'yansa", "body": "A nan \"jini\" na nufin \"kisan kai\" AT: \"kisan Nabot da kisan 'ya'yansa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zan biyaka", "body": "Wannan yana nufin zai azabtar da Ahab kamar yadda ya cancanci masifar da ya aikata. AT: \"Zan ba ku abinda kuka cancanci muguntar da kuka yi\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ciro shi ka jefar da shi a filin", "body": "\"ciro gawar Yoram ku jefar dashi a wannan filin, filin Nabot\"" }, { "title": "domin a ciki abinda da ake zai faru", "body": "\"domin cika annabcin da aka yi mana magana\"" } ]