[ { "title": "dan tsaro", "body": "''mai gadi''" }, { "title": "rundunar Yehu da ya matso kusa", "body": "''Yehu da mutanensa tun suna da nisa''" }, { "title": "Me zaku yi da salama?", "body": "Yehu yayi amfani da wannan tambayar don gaya wa manzon cewa ba damuwarsa ba idan ya zo cikin salama ko a'a. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Ba damuwa ku idan na kasance cikin salama!\" ko \"ba a gare ku ku san ko na zo cikin salama ba!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Ɗan saƙon ya same shi, amma ba zai dawo ba", "body": "Mai tsaro ya faɗa wa sarki Yoram cewa mutumin da ya aiko ba ya zuwa tare da martani ga tambayar sarki. " } ]