[ { "title": "bayin shugabansa", "body": "Wannan na nufinn ofisoshin da suke bautar sarki Ahab." }, { "title": "mahaukaci", "body": "\"marar hankali\"" }, { "title": "Kun san irin mutumin da irin abin da ya ke faɗi", "body": "Yehu ya ce shi saurayin annabi ne kuma duk sun san nau'ikan abubuwan da annabawan samari ke fadi. AT: \"Kun san irin abubuwan da\nannabawan saurayi kamarsa suke faɗi\"" }, { "title": "Faɗa mana", "body": "\"gaya mana abinda yake cewa\"" }, { "title": "ya ce min kaza da kaza", "body": "\"ya yi magana game da wani abu\"" }, { "title": "tuɓe rigarsa ta waje suka sa ta ƙarƙashin Yehu", "body": "A cikin wannan al'ada, sanya sutura a ƙasa wata hanya ce ta girmama sarki, don ƙafafunsa ba su taɓa ƙazantar da ƙasa ba. AT: \"ya tuɓe rigunansu na cikin ya sa a gaban Yehu don ya ci gaba\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Suka hura kakaki suka ce", "body": "Ba kowane mutum ne ke busa kaho ba. Wataƙila mutum ɗaya ne kaɗai ke busa ƙaho. AT: \"wani ya busa ƙaho kuma dukansu suka ce\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]