[ { "title": "Yehoram ya bi tafarkin sarakunan Isra'ila", "body": "Anan \"tafiya\" karin magana ne nuna yadda ya rayu da sarauta a matsayin sarki. A wannan lokacin a tarihi, sarakunan Isra'ila na baya-bayan nan sun zama mugayen sarakuna. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi\nsarai. AT: \"Yehoram shi ne sarki mugunta, kamar yadda sauran sarakunan Isra'ila waɗanda suka yi sarauta a gabansa\" (Duba: figs_idiom da figs_explicit)" }, { "title": "kamar yadda gidan Ahab ya yi", "body": "A nan \"gidan\" Ahab na nufin iyalansa gidan Ahab da zuriyarsa ta yanzu. Ahab shi surukin Yehoram. AT: \"kamar yadda sauran iyalan Ahab suke yi\" (Duba: figs_metonymy) " }, { "title": "domin ya auri 'yar Ahab a matsayin matarsa", "body": "Yehoram ya auri 'yar sarki Ahab." }, { "title": "ya kuma yi abin da ke mugu a gaban Yahweh", "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya\nɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "hallaka Yahuda", "body": "A nan \"Yahuda\" wata alama ce ta mutanen da ke zaune a can. AT: \"halakar da mutanen Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "tun da ya yi masa alƙawari cewa har kullum ba za a rasa wanda zai yi sarauta daga zuriyarsa ba", "body": "\"tunda Yahweh ya faɗa wa Dauda cewa zai ba Dauda zuriya a koyaushe.\" Wannan na nufin alkawarin da Yahweh ya yi wa Dauda cewa zuriyarsa za su mallaki Yahuda koyaushe. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin\na bayyane. AT: \"tunda ya faɗa wa Dauda cewa zuriyarsa za su yi mulkin Yahuza koyaushe\" (Duba: figs_explicit)" } ]