[ { "title": "Ben Hadad", "body": "Wannan sunan sarkin Aram. Sunansa yana nufin \"ɗan Hadad.\" Duba yadda zaka fassara sunan mutumin a cikin 2 Sarakuna 6:24. (Duba: translate_names) " }, { "title": "Hazayel", "body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ɗauki kyauta", "body": "Hazayel zai ɗauki kyautai, ba wai guda ɗaya ba. AT: \"\"ɗauki kyaututtuka da yawa\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "a hannunka", "body": "Kalmomin \"a hannunka\" ma'ana kalma ce a gare shi domin ɗaukar kyautai tare da shi. AT: \"tare da kai\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "ka tuntuɓi Yahweh ta wurinsa, cewa ", "body": "\"ka roƙi Elisha ya roƙi Yahweh\"" }, { "title": "ya ɗora wa raƙuma arba'in", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda raƙuma arba'in suka ɗauka\" " }, { "title": "raƙuma arba'in", "body": "''raƙuma 40'' (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Ɗanka Ben Hadad sarkin Aram", "body": "Ben Hadad ba da gaske bane ɗan Elisha, amma Hazayel ya kira shi don ya nuna kusanci tsakanin su. AT: \"Ben Hadad, sarkin Aram, wanda yake\nkamar ɗanka gare ka\" (Duba: figs_metaphor)" } ]