[ { "title": "kwashe ganima", "body": "Wannan yana nufin ɗaukar abubuwa daga sojojin da aka yi nasara. " }, { "title": "Domin haka aka sayar da awon alkama a shekel ɗaya da kuma awon sha'ir biyu a shekel", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Don haka mutane suka sayar da mudu na lallausan gari na shekel da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "kamar yadda maganar Yahweh ya faɗa", "body": "Anan \"kalma\" tana wakiltar Yahweh. Fassarar ta dabam: \"kamar yadda Yahweh ya faɗa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "aka tattake shi", "body": "Taron mutanen na ta suari su je ga abincin a sansani sai suka kãda hafsan suka tattake shi ya mutu." } ]