[ { "title": "ya yi mana ", "body": "\"suna shirin yi mana\" ko \"sun yi yaudarar mu\"" }, { "title": "ɗauke su da rai", "body": "Wannan yana nufin cewa za su kama mutanen ba su kashe su ba. " }, { "title": "dawakai biyar da suka rage a birnin.", "body": "Yawancin dawakan Isra'ilawa sun mutu saboda yunwar. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: “dawakai cikin birni da suka rage da rai” (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Su kamar sauran yawan Isra'ila ne da suka ragu", "body": "Mazajen da zasu je sansanin Aramiyawa za sun raba abubuwan dai-dai da sauran da suka rage a birni. Ta yi wu su mutu saboda yunwa, ko kuma Aramiyawa su kashe su." }, { "title": "gani", "body": "Bayani mai gamsarwa game da abin da ya ke so ya gani na iya bayyana a sarari. AT: “gani ko abin da waɗannan kutaren suka faɗi gaskiya ne” (Duba: figs_explicit)" } ]