[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan shi ne abin da ya faru bayan da Ubangiji ya sa sojojin Aram su yi tunanin sun ji babbar rundunar abokan gaba suna gab da zango. " }, { "title": "da yamma", "body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu.\n" }, { "title": "ganima", "body": "Wannan yana nufin abubuwa ne wanda sojojin da aka ci nasara kan karba daga wata rundunar da suka ci nasara. A nan yana nufin \"azurfa da zinariya da tufafi.\" " } ]