[ { "title": "Ya ce", "body": "\"Sarkin Isra'ila ya amsa wa matar,\"" }, { "title": "Idan Yahweh bai taimake ki ba, ta yaya zan taimake ki? ", "body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don gaya wa matar cewa ba zai iya taimakon ta ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Idan Yahweh ba ya taimaka muku, to ba zan iya taimaka muku ba.\" (Duba: figs_rquestion) \n" }, { "title": "Ana samun wani abu ne daga masussuka ko kuma daga wurin matsar ruwan inabi?", "body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don nuna cewa babu abinci. A nan masussukar ma'anar hatsi ce da ruwan inabin yana nufin ruwan inabin. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Babu wani abu da yake zuwa daga masussukar ko matattar ruwan inabin.\" ko \"Ba abinci da za a girbe, ko 'ya'yan inabi domin yin ruwan inabin.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Sarkin ya ci gaba", "body": "\"Sarkin ya ce.\" Wannan na nuna sun ci gaba da magana." }, { "title": "mun tafasa", "body": "\"mun dafa\"" } ]