[ { "title": "Ben Hadad", "body": "Sunan sarkin Aram. Ma'anar sunan sa shine \"ɗan Hadad.\" (Duba: translate_names)" }, { "title": "kai hari samariya", "body": "Sarki da sojojinsa sun kai hari Samariya. AT: \"Sun kai hari Samariya\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Duba", "body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.\n" }, { "title": "ana sayar da kan jaki tsaba ", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"kan jaki ya kai\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "zinariya tamanin", "body": "\"zinariya 80\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "kashi na huɗu na kab", "body": "Wannan za a iya auna shi a ma'auni na zamani. AT: \"kashi huɗu na lita\" ko \"kwata ta lita\" (Duba: translate_bvolume)" }, { "title": "kashi na huɗu", "body": "\"kashi 4.\" Wannan ɓangare ne na kashi huɗu na abu. (Duba: translate_fraction)" }, { "title": "kashin kurciya", "body": "Kalmomin da babu za a iya ƙarawa. AT: \"kashin kurciya ana sayar dashi a\" ko \"kashin kurciya ya kai naira\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "na wucewa a katanga", "body": "\"tafiya a saman katangan birni\"" }, { "title": "shugabana", "body": "Matar ta kira sarki da suna shugaba ta nuna girmamawa." } ]