[ { "title": "Sai ya zamanto", "body": "\"Hakan ya faru\" ko \"To,\"" }, { "title": "ka buɗe idanun mutanen nan domin su gani", "body": "Elisha yana roƙon Yahweh ya sa mutanen su sake gani a fili. AT: \"ƙyale mutanen nan su gani\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Yahweh ya buɗe idanunsu sai suka gan su", "body": "Yahweh ya sa mutanen suka sake gani. AT: \"Yahweh ya kawar da makantarsu\" ko \"Yahweh ya sa suka gani sarai\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Duba", "body": "Kalmar ''Duba'' anan na nuna Aramiyawa sun yi mamakin abinda suka gani." }, { "title": "da ya gansu", "body": "\"lokacin da ya ga sojojin Aramiyawa\"" }, { "title": "Babana", "body": "Sarkin na magana da Elisha annabi ya ki shi ''baba'' a nuna girmamawa." }, { "title": "in kashe su, in kashe su?", "body": "A nan sarkin Isra'ila na nufin sojojin sa kamar kansa. AT: \"in sa sojojina su kashe waɗannan sojojin abokan gaba?\" (Duba: figs_metonymy)" } ]