[ { "title": "ba haka bane", "body": "Bawan yana cewa babu wani daga cikin sojojin sarki da yake ba da labarin ga sarkin Isra'ila. AT: \"Ba namu bane\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "shugabana, sarki", "body": "Wannan na nufin sarkin Aram." }, { "title": "maganar da ka faɗa a ɗakin kwananka!", "body": "\"abinda ka faɗa a sirrin ɗakin ka\"" }, { "title": "domin in aika da mutane su kamo shi", "body": "Sarki yana shirin aiko mutanen su kama shi. Sarki bai yi shirin kama shi da kansa ba. AT: \"Zan iya aika mutane su kama shi\" (Duba: figs_metonymy) " }, { "title": "Duba", "body": "Wannan kalmar an yi amfani da ita a ja hankalin sarki game da abinda za a faɗa a gaba. AT: \"Saurara\" " }, { "title": "Dotan", "body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)" } ]