[ { "title": "Sai mutumin Allah yace", "body": "\"Sai Elisha, mutumin Allah, ya tambaya\"" }, { "title": "Sai ya saro 'yar tsafga, ya jefa ta cikin ruwa, sai ta sa ƙarfen ya ɗago sama.", "body": "Allah ya yi amfani da Elisha don yin al'ajabi. Kan gatarin ya taso saman ruwan ya na lilo yadda 'ya'yan annabawan za su iya sa hannun su su ɗauka." }, { "title": "ya sa ƙarfen lilo saman ruwa", "body": "\"ya sa ƙarfen na lilo saman ruwa\"" }, { "title": "ƙarfen", "body": "\"kan gatarin.\" Kan gatarin anyi shi ne da ƙarfe." } ]