[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2 Sarakuna 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)\n" }, { "title": "ka bar mu mu je Yodan", "body": "Wannan yana nufin yankin da ke gabar Kogin Yodan. AT: \"bari mu tafi gefen Kogin Yodan\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "bawanka", "body": "A nan wani daga cikin 'ya'yan annabawa na nufin kansa da bawan Elisha domin girmamawa." } ]