[ { "title": "Babana", "body": "Barorin sun nuna girmamawa ga Na'aman ta wurin kiransa \"uba na\". " }, { "title": "ashe ba za ka yi ba?", "body": "Bawan ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa Na'aman a hankali. AT: \"babu shakka da kun aikata shi!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Amma me ya fi wannan", "body": "Bawan yana gwada yadda yafi da cewa Na'aman ya zama mai biyayya ga wata doka mai sau tunda yana son yin biyayya da abu mai wuya. AT: \"Yaya za ku fi so ku yi biyayya\" ko \"Shin bai kamata ku fi yarda da yin biyayya\nba\" (Duba: figs_ellipsis) " }, { "title": "Amma me ya fi wannan da ya ce maka, \"Ka yi nutso ka tsarkaka?", "body": "Bawan ya yi amfani da wannan tambayar don tabbatar wa Na'aman cewa ya kamata ya bi umarnin Elisha. Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin bayani. AT: \"sai ka zama a shirye ka kiyaye da ya ce da kai, ka nutso ka tsarkaka.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Mutumin Allah", "body": "\"Elisha, mutumin Allah\"" }, { "title": "Sai jikinsa ya dawo kamar na jariri sabuwar haihuwa, ya kuma warke", "body": "Wannan ya kwatanta sumul-sumul din jikin Na'aman bayan an warkar da shi aka kwatantata shi dana ƙaramin yaro. AT: \"Jikinsa ya dawo kuma ya yi taushi kamar fatar ƙaramin yaron\" ko \"Fatarsa ta warke kuma ta yi laushi kamar ta ƙaramin yaro\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "ya warke", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"kuturta ta tafi\" (Duba: figs_activepassive)" } ]