[ { "title": "zan kuma aika da wasiƙa", "body": "Sarki zai ba Na'aman wasiƙa don ya tafi tare da shi zuwa ga sarkin Isra'ila. AT: \"Zan aika da wasiƙa tare da kai\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "talanti goma na azurfa, da tsabar zinariya dubu shida", "body": "Za a iya rubuta shi da kayyayakin gwaji na zamani. AT: \"330 kilogiram na azurfa, 6,000 tsabar zinariya\" (Duba: translate_numbers da translate_bweight)" }, { "title": "ya ɗauki goma ... kayayyaki", "body": "Waɗannan kyaututtuka ne daga sarkin Aram zuwa sarkin Isra'ila. AT: \"ya ɗauki goma ... kayayyaki, wannan kyauta ne ga sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" } ]