[ { "title": "a gun shugabansa", "body": "\"gani.\" \"Ra'ayin\" sarki yana wakiltar abin da yake tunani game da wani abu. AT: \"a cikin ra'ayin sarki\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "sabo da shi Yahweh yakan ba Aram nasara", "body": "A nan \"Aram\" na nufin sojojin Aremiya. AT: \"sabo da Na'aman, Yahweh ya yi ta ba sojojin Aremiya nasara\"" }, { "title": "Aremiyawa sun fita waje", "body": "A nan \"Aremiyawa\" na nufin sojojin Aremiya. (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "runduna-runduna", "body": "\"a ƙananan ƙungiya suna kai hari.\" Wannan na nufin a kai hari a ƙungiya kanana. " } ]