[ { "title": "kwantawa akan yaron ", "body": "\"kwantawa akan yaron kuma\"" }, { "title": "Bashunamiya", "body": "\"matar Bashunamiya\"" }, { "title": "Sai ta kwanta a ƙafafunsa fuskarta a ƙasa, daga nan sai ta ɗauki ɗanta ta fita.", "body": "Matar ta kwanta a ƙasa a gaban Elisha don nuna ban girma da kuma nuna godiya. AT: \"Sai ta kwanta a ƙasa a gaban Elisha ta nuna godiyarta\" (Duba: translate_symaction)" } ]