[ { "title": "Akan tsauni", "body": "\"Tsaunin Karmel\"" }, { "title": "ta kama ƙafafunsa", "body": "Wannan ya nuna cewa ta durƙusa ko a kwance a ƙasa a gaban shi kuma ta kama ƙafafunsa. AT: \"Ta faɗi a ƙasa a gabanta kuma ta sanya hannayenta a ƙafafunta\" ( Duba: figs_explicit) " }, { "title": "Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin, bai kuma faɗa mani komai ba", "body": "Elisha ya iya ganin matar ta yi fushi amma Yahweh bai bayyana masa dalilin matsalar nata ba. " } ]