[ { "title": "kira ta", "body": "\"Gaya mata ta zo ta gani\"" }, { "title": "Bayan ya kira ta", "body": "\"bayan Gehazi ya kira ta\"" }, { "title": "ƙofa", "body": "Wannan na nufin murfin ƙofa. AT: \"murfin ƙofa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Yaro", "body": "\"yaron ki\"" }, { "title": "shugabana da kuma mutumin Allah", "body": "Matar ta yi amfani da waɗannan sunaye ta na nufin Elisha." }, { "title": "baiwarka", "body": "Matar na nufin ita baiwar Elisha ce domin girmamawa." } ]