[ { "title": "mutumin Allah", "body": "Wannan na nufin Elisha. AT: \"Elisha, mutumin Allah\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sauran sai ki gudanar da rayuwarki tare da 'ya'yanki da shi", "body": "Wannan karin magana ne. Yana nufin yin amfani da kuɗin don siyan abubuwan da\nsuke buƙata, kamar abinci da sutura. Watau fassarar: \"Ku yi amfani da ragowar\nkuɗin don ku da 'ya'yanku don abin da kuke buƙatar rayuwa\" (Duba: figs_idiom)" } ]