[ { "title": "Ya ba sarkin Isra'ila raguna 100,000 da kuma fatun raguna 100,000", "body": "Mesha ya ba sarkin Isra'ila waɗannan abubuwa domin mulkinsa ya ƙarƙashin ikon sarkin Isra'ila. ma'anar wanna zai zama. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"duk shekara ana matsa masa ya ba sarkin Isra'ila raguna 100,000 da kuma fatun raguna 100,000 saboda mulkin sa na ƙarƙashin ikon sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "shirya sojojin Isra'ila domin yaƙi.", "body": "\"shirya sojojin Isra'ila domin yaƙi.\" A nan \"dukkan Isra'ila\" na nufin dukkan sojojin Isra'ila. AT: \"shirya sojojin Isra'ila domin yaƙi\" (Duba: figs_synecdoche) " } ]