[ { "title": "A shekara ta goma sha takwas ta Yohoshafat sarkin Yahuda", "body": "Wannan na nuna lokacin da Yoram ya fara mulki an fara da tsawon lokacin da sarki mai mulki ya yi. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"a shekara ta goma sha takwas ta Yehoshafat ya yi yana mulki\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara ta goma sha takwas", "body": "\"shekara ta 18\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Yoram ɗan Ahab", "body": "Wasu loƙuta wannan mutumin ana kiransa \"Yehoram.\" Wannan ba mutum ɗaya bane da wanda aka yi maganarsa a 2 Sarakuna 1:17 mai suna \"Yehoram.\"" }, { "title": "Ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh", "body": "Anan \"gaban\" yana wakiltar tunanin Yahweh ko hukuncinsa . AT: \"abin da Yahweh ya ga mugunta ne\" ko \"abin da mugunta ne a hukuncin Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "amma ba kamar mahaifinsa da mahaifiyarsa", "body": "Wannan nuna irin muguntar da ya yi amma bai kai mahaifansa. AT: \"amma bai yi mugunta kamar muguntar da mahaifinsa da mahaifiyar sa suka yi\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "kawar da masujadar Ba'al ", "body": "Masujadar ana amfani da ita wajen yi wa Ba'al sujada ko da yake ba'a san yadda take ba. AT: \"kawar da masujadar Ba'al\" (Duba: figs_possession)" }, { "title": "ya riƙe zunubin", "body": "Wannan karin magana ne. A nan \"riƙe\" na nufin a ci gaba da yi. AT: \"ya ci gaba da yin zunubin\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Nebat", "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "bai kauce daga gare su ba.", "body": "\"Juyawa yayi\" karin magana ne da ga wani abu habaici neda yake nufin a daina yi. AT: \"bai daina yin zunubi ba\" (Duba: figs_idiom)" } ]